Shirin na wannan yammaci ya fara ziyartar Zirin Gaza ne don jiyo muku halin da ake ciki a daidai lokacin da rahotanni ke cewa, an samu asarar rayukan fararen hula sama da 700 cikin sa'o'i 24 a yankin ...
Yau ne sashen Hausa na BBC zai fara gabatar da labaransa ta kafar talbijin, a wani abu da shi ne irinsa na farko ga tashoshin watsa labarai na duniya. Shirin labaran BBC Hausa a Talbijin na minti 10, ...
Labaran Duniya Na Rana Cikin Minti Daya da BBC Hausa 22/06/2021 © 2025 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abubuwan da wasu shafukan daban suka wallafa ba. Karanta ...
Shirin na wannan yammaci ya fara ziyartar Zirin Gaza ne don jiyo muku halin da ake ciki a daidai lokacin da wata tankiya ta barke tsakanin Isra'ila da Majalisar Dinkin Duniya kan kalaman Sakatare ...